Daurin Aure
Ma'aurata mafi tsufa a duniya sun syi aure yayin da suka haura shekaru 100. Angon dan shekaru 100 ya auri yar shekaru 102. Yan uwa sun shaida auren.
Sarkin Dawaki Babba, Alhaji Aminu Dan Agundi ya musanta cewa rigimar kudirin haraji ya tilasta dage auren iyalan Nasir Ado Bayero da na Sanata Barau Jibrin.
Jarumar masana'antar Nollywood da ke kudancin Najeriya ta fara shirye-shirya kawo hanya mafi sauki wajen rage samari da ƴan matan da ke zaune babu aure.
An harbe ango ana shirin daura masa aure a ranar Jumu'a. Amarya ta gigice saboda harbe angon da ake hasashen yan kungiyar asiri ne suka harbe shi har lahira.
Jarumin fina-finan Nollywood da ke Kudancin Najeriya, Stephen Alajemba ya ba maza shawara kan yadda za su yi aure inda ya ce su auri mata uku ko hudu.
Sheikh Idris Dutsen Tanshi ya yi magana kan liyafar da Sheikh Kabiru Gombe ya halarta inda ya ce kwata-kwata bai dace malamai su halarci irin wannan wuri ba.
'Yan Najeriya musamman a Arewa sun yi ca kan katin gayyatar ɗaura aurwn yaran mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, wanda za a yi a fadar Aminu.
Fitaccen Malamin addinin musulunci, Sheikh Kabiru Gombe ya fadi dalilin da ya sa malamai halartar liyafar diyar Kwankwaso da dan Dahiru Mangal a Kano.
Sheikh Isa Ali Pantami ya nuna damuwa kan yadda ake zargin Malamai ba tare da sanin abin da ke zuciyarsu ba da nufinsu inda ya ce a rika yi musu uzuri.
Daurin Aure
Samu kari