Latest
Sallar jana'iza ta Musulmi da aka ga Sanata Otunba Gbenga Daniel ya yi ta haifar da cece kuce a jihar Ogun, wani makusancin tsohon gwamnan ya yi bayani.
Rikici ya barke a garin Esa-Oke bayan nadin sabon sarki, inda wasu suka kai farmaki da kashe mutane da dama. ‘Yan sanda sun ce ana kokarin shawo kan lamarin.
Babban lauya dake rajin kare hakkin dan Adam, Barista Bulama Bukarti ya bayyana cewa akwai bukatar malamai su fito da bayanin wanda ya kawo 'Qur'an convention.'
Wasu mahara da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi ajalin dan acaɓa, sun sace mai martaba sarki a jihar Edo, ƴan sanda sun bazama aikin ceto.
Masu kula da agogon sun ce hakan ya faru ne sanadiyyar ƙaruwar barazanar amfani da makaman nukiliya da yin amfani da ƙirƙirarriyar basira ta mummunar hanya.
Babbar kotun jihar Kogi mai zama a birnin Lokoja ta ce an saɓawa doka da ka'idojin sarautar gargajiya wajen naɗin sarkin kasar Ebira, mai martaba Ahmed Anaje.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta ba da umarnin a tsare tsohon shugaban hukumar NHIS, Farfesa Usman Yusuf a gidan gyaran hali na Kuje.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta bayyana cewa ba a fahimce ta ba ne a kan kalamanta na kwanan nan da ke cewa za a kara kudin hasken wuta ga 'yan Najeriya.
Rahotanni sun nuna cewa jami'an tsaro sun harbe wasu mutane yayin rusau a jihar Kano. Mutanen dai sun rasa rayukansu ne bayan sun ki amincewa a rushe gidajensu.
Masu zafi
Samu kari