Latest
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Daniel Bwala, ya caccaki tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai. Ya ce Tinubu bai damu da kalamansa ba.
Mataimakin shugaban Majalisar Dokoki, Hon. Benjamin Kalu ya karanto bukatun da aka gabatar na kirkiro sababbin jihohi 31 daga yankuna shida na Najeriya.
Rundunar 'yan sanda a jihar Akwa Ibom ta kama wani dan firamare mai shekaru 13 da ya ce makaranta da bindiga yana barazanar harbin dalibai. An kama mahaifinsa.
A tsawon shekaru, tallafin Amurka ga Najeriya ya fi karkata kan muhimman fannoni kamar lafiya, tsaro, da ci gaban tattalin arziki don magance kalubalen gaggawa
Sanata Ned Nwoko wanda ya sauya sheƙa zuwa APC ya fara cika baki, ya gargaɗi gwamnan jiharsa ta Delta da ya yi zamansa a PDP kar ya yi gigin sauya sheƙa.
Tsofaffin jami'an gwamnatin jihar Kaduna sun zargi gwamna mai ci, Uba Sani da kokarin bata wanda ya gada a idon Najeriya ta hanyar manna masa rashawa.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya fito da shirin ba da tallafin noma na Naira biliyan 2.79 ga ga matasa 558 a Arewa ta Yamma.
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU), ta bayyana rashin jin dadin yadda gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta yi shiru a kan bukatun da ta bijiro da su.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya bukaci 'yan Najeriya da su ci gaba da yin hakuri kan manufofin gwamnatin Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari