Latest
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan tsaro, Nuhu Ribadu, ya soki gwamnatin Canada da ta hana hafsan tsaron Najeriya Christopher Musa shiga kasar da sauran sojoji.
Gwamnatin tarayya da hadin gwiwar gwamnatin Zamfara sun kaddamar da shirin sauya tunanin 'yan bindiga a Arewa ta Yamma. Za a karbi 'yan ta'adda da suka tuba.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-haren ta'addanci a jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da mutane masu yawa tare da kona gidaje.
An ci gaba da shari'ar da ake yi kan zargin Abdullahi Ganduje da matarsa kan tuhumarsu da badakalar biliyoyin kudade lokacin da yake mulkin jihar.
Gwamnatin Dauda Lawal Dare ta bayyana cewa an gudanar da bincike don tantance ma'aikatan jihar a kokarin fara biyan sabon mafi ƙarancin albashin N70,000.
Rikicin shugabanci a jam'iyyar APC na jihar APC ya kara kamari yayin da aka fara jifaan juna da bakaken maganganu bayan bangaren Autin Agada ya gana da Ganduje.
Rikici ya barke tsakanin ’yan sanda da sojojin sama a Delta kan sakin wanda ake zargi da safarar miyagun kwayoyi. Ana binciken lamarin don shawo kan matsalar.
Dan majalisar wakilan Najeriya daga jihar Borno, Honorabul Ahmed Jaha, ya ce akwai gyararrakin da ya kamata a yi wa kudirin gyaran haraji da ke gaban majalisa.
Jami'an hukumar kwastam ta Najeriya sun yi nasarar cafke mugayen makamai da suka kunshi bindigogi da alburusai ana shirin watsa cikin ƙasa a Legas.
Masu zafi
Samu kari