Latest
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta bayyana cewa wasu tsofaffin shugabannin hukumar tattara kudin haraji a jihar sun yi sama da fadi da hakkokin jama'a.
Bayan Kungiyar NBMOA ta maka Arewa24 a gaban kotu bisa zargin gudanar da ayyuka ba tare da lasisi ba a Najeriya za a saurari shari’ar a birnin Abuja.
Kungiyar ACF ta yi martani ga shugaban APC, Abdullahi Ganduje kan fara tallata Bola Tinubu ga 'yan Arewa a 2027. ACF ta ce ba za a tilastawa mutane Tinubu ba.
Kungiyar kare hakkin Musulmi a Najeriya watau MURIC ta ja kaunnen gwamnatiɓ tarayya da ya guji kamawa ko muzgunawa tsohon gwamnan jihar Kadun, Nasir El-Rufai.
Gwamnan jihar Imo kuma shugaban gwamnonin jam'iyyar APC, Hope Uzodimma, ya nuna cewa jam'iyyar ba ta da wata fargaba kan shirin hadakar 'yan adawa.
Limami kuma mai lura da masallacin Harami,Sheikh Dr Abdur Rahman As-Sudais ya gargadi masu nuna rashin ladabi a kabarin Manzon Allah SAW da ke Madina.
Shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano (REMASAB) kuma sanannen dan siyasa, Alhaji Ahmadu Haruna Zago ya yi bankwana da duniya bayan fama da jinya.
Jam'iyyar LP ta bayyana shirinta na sake tsayar da tsohon gwamnan Anambra, Mr. Peter Obi takarar shugaban ƙasa don kara karawa da Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Dan Majalisar Jibia da Kaita, Hon Sada Soli, ya ce an samu kura-kurai a dokokin sauya fasalin harajin Tinubu, ya ce waɗanda suka shirya kudirin ba su san ƙa'ida ba.
Masu zafi
Samu kari