Latest
Yayin da ake shirin fara azumin watan Ramadan, Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da aniyar gwamnatinsa wajen bunkasa noma da wadatar abinci a Najeriya.
Tsagerun 'yan bindiga sun hallaka mutane akalla 17 a wasu hare-hare da suka kai ƙauyuka biyar, a yankin ƙaramar hukumar Faskari ta jihar Kastina.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar, ya sanar da ganin jinjirin watan Ramadana a wasu yankuna na Najeriya. Za a tashi da azumi ranar Asabar.
Bayan zargin Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kan Godswill Akpabio, matar tsohon gwamnan, Ekaette Akpabio ta yi barazanar ɗaukar matakin kotu kan zarginta.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa akwai bukatar manyan kasashen duniya su yi hakur, tare da yafe bashin da suke bin kasashen nahiyar.
Gwamnatin Bauchi ta sanar da rufe dukkanin makarantu na gwamnati da na masu zaman kansu daga 1 ga Maris har zuwa 5 ga Afrilu, domin shirin azumin Ramadan na 2025.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya musanta zargin da Sanata Natasha ta masa cewa ya nemi yin lalata da ita domin goyon bayan kudrinta.
Ana daf da fara azumin watan Ramadan, dan Majalisar Tarayya a Sokoto ya gwangwaje yan mazabarsa da abinci, kudi da kuma tallafi ga malamai a yankin.
Tsohon makusancin tsohon dan takarar shugaban kasa a APC, Valentine Ozigbo ya tabbatar da cewa Peter Obi ba zai zama dan takarar LP a zaben 2027 ba.
Masu zafi
Samu kari