Latest
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya amince da sake naɗin Prince Adebayo Adegbola a matsayin sarkin Eruwa bayan shafe shekaru biyr da stige shi daga sarauta.
Wani rahoto ya bankado yadda manyan jami'an gwamnatin Amurka, daga ciki har da tsohon shugaban kasar, Joe Biden su ka taimaka wa Shugaban Binance a Najeriya.
Jami'an tsaron Najeriya sun samu nasarar kashe dan bindiga mai suna Dogo Sale da ya shahara da kashe jami'an tsaro da garkuwa da mutane a Arewacin Najeriya
Wani shaidan da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta gabatar a gaban kotu, ya bayyana yadda Saleh Mamman ya siya gidan N200m a birnin Abuja.
Wata kotu a birnin Tarayya, Abuja ta ba da umarni da ke dakatar da majalisar dattawa kan ladabtar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kan zargin Godswill Akpabio.
Gwamnatin jihar Ribas karkashin Gwamna Siminalayi Fubara ta ce ba za ta amsa gayyatar da majalisar dokoki ta yi na ake gabatar da kasafin kuɗin 2025 ba.
Gwamnatin Kogi ta fara karɓar harajin GR daga masu filaye. Amma ba za a biya haraji kan gine-ginen gwamnati, wuraren ibada, asibitoci, da makarantu ba.
Gwamnonin Kano, Jigawa da Sokoto sun ware kudi domin ciyar da masu azumi a Ramadan din 2025. Ana raba abinci da aka dafa a kullum domin buda baki.
Gwamnatin jihar Katsina ta fito ta kare matakin da ta dauka na rufe makarantu a lokacin azumin watan Ramadan. Ta bayyana cewa akwai dokar yin hakan.
Masu zafi
Samu kari