Latest
Aliko Dangote ya bayyana wadanda suke kokarin durkusa matatarsa bayan ya kai ziyara ga Bola Ahmed Tinubu. Dangote ya ce shugabannin NNPCL ba su cikinsu.
Buba Galadima ya ce ya kamata Atiku Abubakar ya hakura da takara a 2027. Buba Galadima ya ce El-Rufa'i ba zai jagoranci 'yan adawa ba, ya yi kira ga Bola Tinubu.
Tinubu ya rantsar da shugaban NASC, kwamishinoni 12, da sakatarori biyu gabanin taron majalisar zartarwa. Kwamishinoni sun fito daga shiyoyi shida.
Hadimin shugaban kasa, Daniel Bwala ya shawarci Atiku Abubakar ya haƙura da neman zama shugaban kasa domin babu alamar Allah zai ba shi damar shugabanci.
Ana hasashen kasafin kudin shekarar 2025 zai iya samun tasgaro bayan farashin danyen mai ya fadi zuwa kasa da $60, abin da ke barazana ga sauran jihohi.
Hakeem Baba-Ahmed ya shawarci Peter Obi da Rabi'u Kwankwaso su janye daga takara a 2027, ya ce su da Tinubu da Atiku su bar wa matasa jagorancin Najeriya.
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kudirin kafa da hukumar samar da wutar lantarki da za ta amfani jihohin Arewa da suka hada da Kano, Katsina da Jigawa.
Shugaba Bola Tinubu ya ce matsalolin tattalin arziki sun kusan sa ya daina karanta jaridu; amma yanzu an fara ganin alfanun matakan da ya dauka kan tattalin arziki.
NiMet ta yi hasashen hadari da tsawa daga Talata zuwa Alhamis a Najeriya. Arewa ta Tsakiya, da wasu sassan Kudu za su sha ruwan sama. An nemi jama'a su yi hattara.
Masu zafi
Samu kari