Latest
An hana su Atiku dakin taron kaddamar da ADC a Abuja ba zato ba tsammani. 'Yan adawar sun ce ba za su ja da baya ba yayin da suka zargi sa hannun gwamnati.
Yayin da shirin kwace mulki daga hannun APC ke ƙara kankama, tsohon shugaban Majalisar Dattawa, David Mark ya fice daga jam'iyyar PDP a jihar Benue.
A labarin nan, za a ji cewa jagora a PDP kuma tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar na neman hadin kai manyan jam'iyyar gabanin zaben 2027.
Ƙungiyar adawa ta Atiku ta zaɓi ADC don doke Tinubu a 2027, tare da naɗa David Mark da wasu ƙwararru a matsayin shugabanni, yayin da take kuma neman rajistar ADA.
Wasu 'yan jam'iyyar ADC a Najeriya sun yi watsi da maganar hadakar 'yan adawa da aka kulla. Sun ce ba a tuntube su ba kafin a yi maganar hadaka don kifar da Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa Jama'atul Nasril Islam ta bayyana takaici a kan yadda gwamnatin Bola Tinubu ta zuba ido ana kashe jama'a babu kakkautawa.
Shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa ƙasar Isra'ila ta amince da duka sharuɗdan yarjejeniyar tsagaita wuta tsakaninta da Haram a Gaza.
Tsohon gwamnan Osun, Rauf Aregbesola ya ce za su mayar da hankali kan samar ilimi mai inganci da adalci a Najeriya yayin da ya yi jawabin fara aiki a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa mai magana da yawun tsohon shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana yadda Buhari ya gudanar da mulki a cikin gaskiya da rikon amana.
Masu zafi
Samu kari