Latest
Sama da mambobi 5,000 sun bar LP, PDP, APGA sun koma APC a Enugu; Minista Nnaji ya yi Allah-wadai da haraji da wahalar rayuwa da ake fuskanta a jihar Enugu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, Sule Lamido da sauran jiga-jigan PDP sun fara ganawar sirri a Abuja domin shirin haɗaka a zaben 2027.
Rahotanni sun nuna cewa an matsar da jana'izar marigayi Alhaji Aminu Ɗantata daga lokacin sallar la'asar zuwa bayan Magriba a masallacin Annabi SAW da ke Madina.
Wani jigo a Kwankwasiyya, Yusuf Sharaɗa ya bayyana cewa APC na nemam jawo kwankwaso ne ba don komai ba sai don ta samu nasarar lashe Kano a zaben 2027.
Trump ya gargadi Elon Musk da ce zai iya barin Amurka ya koma Afirka ta Kudu saboda adawarsa ga dokar "Big Beautiful Bill". Musk ya yi barazana ga sanatocin Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an yan sanda a jihar Katsina sun yi tsayin daka a lokacin da wasu 'yan ta'adda suka so mamaye sansaninsu a Kankia.
Jam'iyyar APC ta yi shugabanni 8 daga kafata a shekarar 2013. Wasu daga cikin shugabannin sun sauka bayan wa'adinsu wasu kuma sun yi murabus a dole.
Hukumar kula da kadarori ta Najeriya (AMCON) za ta cefanar da wasu manyan kadarori 10 a Legas, Abuja, Oyo, Filato, da kuma Rivers. Ana neman wadanda za su siya.
Gwamnonin Kano da Jigawa sun ziyarci iyalan Aminu Alhasan Dantata a Madina. Muhammadu Sanusi II ya yi muhimman addu'o'i ga marigayin a gaban Dangote.
Masu zafi
Samu kari