Latest
Wannan kungiya wadda jami'ar Cambridge ta jagoranta sun samar da wannan karamar mahaifa ne wadda ta kasance ido baya iya ganin ta amma zata taimaka wajen yiwa masu ciki gwaje gwaje. Muna fata nan gaba wannan mahaifa zata taimaka
A yayin da tsanani na karanci da wahalhalun Man Fetur ta kasance tamkar wata al'ada a fadin kasar a duk karshen shekara, kamfanin man fetur na kasa watau NNPC ya yiwa al'ummar Najeriya Albishir kan cewa hakan ba za ta sabu ba.
Aisha wacce ta kasance yar takara a jam’iyyar United Democratic Party, ta yi wannan rokon ne a Jalingo a ranar Talata, 4 ga watan Disamba lokacin kaddamar da kwamitin kamfen dinta da kuma tanadin da tayi wa jihar Taraba.
Kungiyar kare hakkin Fulani Makiyaya, Miyetti Allah Kautal Horee, ta gargadi jami’an tsaron Najeriya da masu farin hula kan taba makiyayan kasar Malin da suka bulla a karamar hukumar Gudu da Tangaza da ke jihar Sokoto.
Sarkin Anka kuma Ciyaman din Sarakunan jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad ya roki gwamnatin tarayya ta samar musu da bindigu wadda za suyi amfani da shi domin tunkarar 'yan bindiga da ke kashe-kashe da garkuwa da mutane
Rundunar Yansandan jahar Osun ta yi ram da wani Limamin Masallaci da abokansa guda uku da laifin satar wani mutum, Victor Akinbile tare da kasheshi ba tare da wani hakki ba, sai dai kawai don ya kasa biyansu naira miliyan uku kudi
Ya yi kira da wadda ta lashe zaben ta nuna halin dattaku wajen gudanar da ayyukan ta a matsayin 'yar majalisar jihar. "Yan da aka fara yakin neman zabe, ina kira ga ku 'yan siyasa ku gudanar da harkokinsu bisa ka'ida saboda a guda
Dangane da aukuwa wannan mummunan lamari, mafi akasarin Manoman yankin garrin Jere sun bayyana korafin su na salwantar abin dogaro da ya dakusar da burace-buracensu na samun arziki mai yalwa na amfanin gona da ya dara na bara.
Stella Oduah, Fatimat Rasaki, Rose Okoji Oko da Binta Garba su na cikin Matan da ke Majalisar Dattawa, Kwanaki dai aka tsige Uche Ekwunife, Sanata Monsurat Jumoke Sunmonu ta Jihar Oyo ta tsakiya ce cikon jerin Matan da ke Majalisa
Masu zafi
Samu kari