Latest
Mata uku daga cikin mata 15 da 'yan ta'addan Boko Haram suka sace a yankin Diffa da ke kusa da iyakar Nigeria da Jamhuriyyar Nijar, a ranar 24 ga watan Nuwambar wannan shekarar, sun samu sanarar tserewa, tare da shiga hannun mahuk
Hukumar DSS ta gurfanar da wata mata mai matsakaicin shekaru, Amina Mohammed wacce aka kuma sani da Justina Onuoha kan zargin shiga fadar shugaban kasa bayan tayi sojan gona a matsayin uwargidan gwamnan jihar Kogi.
Kwankwaso yayi kira ga jama’a su fito su zabi Atiku a 2019. Yace Dan takaran PDP Atiku zai dawo da martabar ilmi tare da samawa matasa aikin yi da kuma inganta harkar gona da gina asibitoci da sauran su idan ya samu mulkin kasar.
Rahotanni sun kawo cewa masu kula da Masallatai biyu mafi daraja na kasar Saudiyya sun ware tsawon sa'a biyu inda suka bai wa masu nakasa damar yin dawafi su kadai a ranar Litinin, 3 ga watan Disamba wanda yayi daidai da ranarsu.
Mun samu labari daga Daily Trust cewa Majalisar Dattawan Najeriya ta soma gudanar da bincike kan wasu tituna da aka gina. Sanatoci za su binciki Biliyoyin da aka kashe wajen wani aikin hanya a Kudancin Najeriya.
Za ku jiInjiniya Buba Galadima yace PDP za ta lashe zaben 2019 domin Gwamnatin Buhari ta jagwalgwala komai. Buba Galadima ya ce za su yi aiki tukuru wajen tabbatar da cewa an dawo da Najeriya bisa tafarkin da ya dace.
Wasu fittatun shugabanin Yarabawa karkashin kungiyar South-West Forum sun goyi bayan dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar a zaben shekarar 2019. A karshen taron da suka gudanar mai taken '2019: South-West
A wani faifan bidiyo da ke yawo a dandalin sada zumunta na Facebook, an ga Rabaran Mbaka, babban Fasto a yankin kudu maso gabas na 'yan kabilar Igbo, na cin fuskar dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Peter Obi.
Gwamnan jihar Sokoto, kuma shugaban kamfen Atiku a arewa maso yamma, Aminu Waziri Tambuwal, yace mutanen arewa za su zabi jam'iyyar PDP duk da maganganun ake radawa. Yayinda yake gabatar da sakon maraba a taron yakin neman zaben
Masu zafi
Samu kari