Latest
Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, ya ja hankalin mazauna Kaduna su girmama addinin kowane mutum da suke raye tare da shi don kauce wa ta da zaune tsaye.
Tsohon tauraron dan kwallon nahiyar Anfrika kuma na kasar Kamaru, Patrick Mboma, ya Musulunta ranar Juma'a da ta gabata a Masallacin Bonamosadi dake Douala.
Hukumar lura da wutan lantarkin Najeriya NERC ta yi fashin baki kan zaman sake duba harkar wuta da ta jagoranta, inda tace hakan ba ya nufin za'a kara farashi.
Ana wasan tonon silili tsakanin manyan jagororin APC kan zargin tafka magudin zabe. Tsohon Shugaban APC, Adams Oshiomhole ya fallasa abin da ya faru a 2020.
Abuja - Uwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta kammala tantance yan takaran kujerun siyasa a matakin tarayya da tayi ranar Lahadi, 16 ga watan Mayu.
Za a ji yadda zabin ‘dan takarar Shugaban kasa yake raba kan Shugabannin jam’iyyar PDP. ‘Yan siyasar Kudu sun huro wuta wajen neman tikitin takara a zaben 2023.
Daliban jami'ar Obafemi Awolowo University (OAU), Ile-Ife, jihar Osun sun cigaba da zanga-zanga bisa yajin aikin ASUU dake gudana. Daliban sun lashi takobin cew
APC ta rantsar da kwamitocin da za su tantance masu neman takarar majalisar dokoki a zabe mai zuwa, ta bayyana abubuwan da za su iya hana mutum samun takara.
Hon. Abdulmumin Jibrin ya fito shafin Facebook yana nuna farin cikinsa bayan ya sauya-sheka. Tsohon ‘dan majalisar ya nuna yanzu yake iya barci ido a rufe.
Masu zafi
Samu kari