Latest
Kasar Qatar na neman a bata damar sake karbar bakuncin wasu wasannin Olympic da za a gudanar nan da shekaru 12 masu zuwa. Wasu kasashe suna neman a basu su ma.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya roki al'ummar jiharsa su duba mutanen ɗa suka cancanta, waɗanda zasu taimaka masu ba wai jam'iyya ba a zaben 2023 .
Sama Da 'Yan Boko Haram Dari Da Hamsin Sojiji Suka Kashe Yanzu a wani hari da dakarun sojin saman na sojijin Nigeria suka kaimu su a sansaninsu da suke boya
A cewar mataimakiyar gwamnan babban bankin nasa na CBN, bata san adadin sabbin kudin da aka buga ba, don haka ba ta da amsar dalilin karancin su a kasar nan.
Babban bankin kasar Argentina na duba yiwuwar saka fuskar Lionel Messi a takardar kudi ta Peso 1,000 biyo bayan nasarar da tawagar kasar ta yi a Qatar a 2022
Mataimakiyar shugaban babban bankin Najeriya, Aisha Ahmad, ta bayyana Gaban Majalisar wakilai inda take wakiltar Emefiele don jawabi kan sabbin tsarikansu.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa watau INEC tace duk ɗan siyasan dake sayen katunan zaɓe tana gargaɗinsa da ya daina domin ba amfanin da zasu masa a 2023.
Babban malamin adddin kuma fitaccen mai hasashen abin da ke faruwa ya bayyana wanda zai lashe zaben 2023. Ya ce akwai yiwuwar Tinubu ya lashe zaben badi kawai.
Wutar lantarki mai tsananin Karfi da aka kawai yankunan Kauran Juli da Gwargwaje a birnin Zazzau tayi ajalin mutane 11 ciki har da mai juna biyu da ‘dan sanda.
Masu zafi
Samu kari