Latest
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun farmaki gidan wani jigon siyasar jihar Ribas, sun kone kayayyaki masu daraja a cikin gidan da ke birnin Fatakwal a Kudancin kasa.
Shugabannin gundumar Igbere da shugabannin jam'iyyar APC a karamar hukumar Bende sun dakatar da Sanata Orji Uzor Kalu daga jam'iyyar ana gobe zaben kujerarsa.
Hukumar INEC ta sanar da cewa ta dakatad da zaben gobe na kujerar dan majalisar dattawan tarayya mai wakiltar mazabar Enugu ta gabas biyo bayan kisan dan takara
Rahoton da muke samu daga jihar Zamfara na bayyana cewa, an harbi wasu yan sanda a lokacin da aka kai farmaki kan jami'an tsaro da ke tare da matar Dauda Lawal.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, yayi Allah wadai da kisan ɗan takarar sanata na jam'iyyar Labour Party, Cif Oyibo Chukwu, a Enugu ta Gaɓas ana dab da zaɓe.
Hukumar zabe ta saki jadawalin adadin mutanen da rijistarsu ta cika don mallakan katin zabe da kuma kada kuri'a a zaben 2023 mai gabatowa a watan Febrairu.
Yanzu muke samun labarin yadda wata mata ta rasu bayan halartar wani taro kan zaben 2023 da ke tafe nan kusa. An bayyana cewa, ba a san silar rasuwarta ba.
Sanata Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP yana daya daga cikin mutanen da za su fafata a zaben ranar Asabar, 25 ga watan Fabrairu.
Ministan kwadago da samar da ayyuka na tarayya ya karyata rade-radin cewa yana goyon bayan Atiku Abubakar, Bola Tinubu, Rabiu Kwankwaso ko Peter Obi a 2023.
Masu zafi
Samu kari