Latest
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana kadan daga abin da ya gani bayan da aka sanar da Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na bana a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi a matsayin mutum mara buri da yawa.
Hukumar yan sanda ta jihar Kano ya maka Al-Hassan Ado Doguwa gabam kotu kan tuhumar alaƙa da lamarin kisan kan da ya faru a mazaɓarsa ranar zaben shugaban kasa.
Bidiyon wata budurwa mai ƙananan hannuwa ya ɗauki hankula sosai. Budurwar ta yi amfani da ƙafafun ta cikin gwanancewa, wanda hakan ya bayar da mamaki sosai.
'Yan bindiga sun kai wani hari a wani ofishin ƴan sanda a jihar Abia, inda suka yi awon gaba da makamai, bayan sun fatattaki jami'an dake bakin aiki a lokacin.
Oba Adeyeye Ogunwasi, Ooni na Ife ya yi kira ga yan kasa su zauna lafiya sannan ya bukaci ma'aikatan zabe su binciko yadda za a gyara zaben a maimakon soke shi.
Wani matashi ɗan Najeriya ya fusata ya jefar da katin zaɓensa cikin bola bayan an faɗi sakamakon zaɓen shugaban ƙasa. Matashin yace ba zai ƙara yin zaɓe ba.
Tsohon gwamnan jihar Katsina kuma jigo a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Ibrahim Shehu Shema, yayi kira ga ɗan takarar shugaban ƙasa na PDP, Atiku.
Kotun majistare a jihar Kano ta tasa keyar Ado Doguwa zuwa magarkama bisa zargin ya kitsa kashe kashe a jihar Kano a lokacin zabrn 023 da ya gabata; Asabar.
Masu zafi
Samu kari