Latest
Kungiyar Sisters of Jannah' ta matan Musulmi ta nuna rashin jin dadinta a kan yadda ake yawan samun mace-macen aure a tsakanin ma'aurata daga yankin arewa.
Wani basarake mai daraja ta uku, Kwe Ando Madugu, wanda ke Karamar Hukumar Ussa ta Jihar Taraba ya sha da kyar a hannun wasu matasa da suka yi masa dukan tsiya.
Gwamnati tayi nisa wajen shirye-shirye-dakatar da biyan tallafin fetur. Bankin Duniya ya ba Gwamnatin Najeriya $800m da za ayi amfani da su bayan cire tallafi.
Ministan ayyuka da gidaje ya ce daga yanzu zuwa Afrilu za a karkare titin Legas-Ibadan. Gwamnatin tarayya ba ta soma aikin hanyar birnin tarayya da wuri ba.
‘Yan adawa sun fara kutun-kurun, ana so a mamayi Jam’iyyar APC. ‘Yan PDP, LP, APGA, YPP da NNPP su na ganin adadinsu ya kai su iya tsaida wanda zai zama shugaba
Gwamnan jihar Abiya, Okezie Ikpeazu, ya mance da kalubalen da yake sha bayan ɗan takarar PDP ya sha kaye a zaben gwamnan da aka kammaƙa hannun Labour Party.
Rahotannis sun bayyana cewa yau da safe wani jirgin saman kamfanin Aero ya gamu da sharrin karfen nasara jim kaɗan bayan ya tashi zuwa Patakwal a birnin Abuja.
Mai Mala Buni, gwamnan jihar Yobe kuma tsohon shugaban kwamitin rikon kwarya na APC ta ƙasa ya bayyana wanda ya cancanta ya zama kakakin majalisar wakilai.
Jama’a sun yi cece-kuce kan wani bidiyo da ke nuna wani malamin makaranta yana cika tumbinsa da abincin wata karamar yarinya a aji. Ya ci taliyarta tana kallo.
Masu zafi
Samu kari