Latest
Tun dawowar mulkin damokradiyya a 1999, yan takarar shugaban kasa na ta amfani da dabaru iri-iri kamar su koka wajen kawo kan masu zabe a Najeriya su zabe su.
Rahoron da muke samu daga jihar Kaduna ya bayyana dalibai mata na sakandare suka tsere daga hannun wasu tsagerun 'yan bindigan da suka sace su a jihar Kaduna.
Gwamnan jihar Adamawa da aka zaba ya bayyana jawaban hakuri ga mazauna jiharsa bayan da ya lashe zaben gwamna a karo na biyu a yau Talata 18 ga watan Afrilu.
Yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnoni na 2023 a fadin jihohin Najeriya, ga jerin jihohin da jam’iyyun APC, PDP da NNPP suka samu zuwa yanzu.
Smart Adeyemi da wasu daga cikin wadanda su ka so samun takarar Gwamna a Kogi sun yi fushi, ana zargin ba ayi wani zaben gwani ba, sakamakon bogi aka bada.
Wata tsohuwa ta yi fice sosai a intanet bayan wani bidiyon TikTok ya nuno lokacin da take jerawa da mijinta a ranar aurensu, bidiyon ya yadu a soshiyal midiya.
A wani labari mai daukar hankali da damuwa, wani mutum ya bakunci kiyama yayin da wasu mafarauta suka bindige shi sun zaci zomo ne a cikin daji ba mutum ba.
Tsakanin PDP da APC akwai ratar kuri'un da sun kusa 50, 000 a Kebbi amma Janar Aminu Bande ya shaidawa masoyansa za su tafi kotun karar zaben Gwamna na 2023
Rahoton da muke samu daga jihar Adamwa ya bayyana cewa, Aisha Binani ta jihar Adamwa ta fadi zaben bana, inda aka sanar da Ahmad Umaru Fintiri a mai nasara.
Masu zafi
Samu kari