Latest
Labarin da ke iso mu ya bayyana cewa, wani gini ya ruguje a wani yankin jihar Oyo inda ya hallaka mutanen da ba a san adadinsu ya zuwa yanzu da ake hada rahoto.
Kasashen duniya na ci gaba da tattare 'ya'yansu a Sudan yayin da yaki ya barke a kwanakin baya. Wannan ya faru ne bayan barkewar yaki a kasar da ke Afrika.
Mutane da dama sun nuna jin dadinsu wasu kuma sun yi mamaki yayin da wani bidiyo na Sallar idin Musulmai yan kabilar ibo ya yi yawo a kafafen sada zumunta.
Yanzu muke samun labarin yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kari kan albashin ma'aikata a kasar nan, inda ya tuni ya fara biya a yau Asabar ta Afrilu.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta bayyana yadda ta gano ana sata a Najeriya ba tare da wasu manyan dalilai ba. Hukumar ta ce yawan gidajen Abuja na barayi ne.
Wani abin bakin ciki ya faru a Ilorin da ke Jihar Kwara a ranar karamar sallah yayin da wani bawan Allah dauke da wasu mutane kan babur suka yi hatsari da mota.
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nemi zababben gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya taimaka ya ƙarisa ayyukan da lokaci ba zai bari ya kammala su ba.
Sanata Orji Kalu na APC ya bayyana gaskiyar da ake ciki game da jita-jitan da ake yadawa na cewa bashi da lafiya kuma yana kasar waje yana neman lafiyar likita.
Yayin da ya rage 'yan kwanaki a rantsar da majalisa ta 10, wani zababben ɗan majalisar wakilan tarayya daga jihar Taraba, Ismaila Maihanci, ya kwanta dama.
Masu zafi
Samu kari