Latest
Labour Party ta tabbatar da kisan shugaban jam'iyya na matakin gunduma a wani harin ba zata da ake zargin mayakan Fulani makiyaya da kaiwa a jihar Benuwai.
Rundunar yan sanda reshen jihar Filato sun bayyana cewa sun sami labarin wasu furbatattu na kulla tuggun kai hari zauren majalisar dokokin jiha, ta gargade su.
Yau Talata Najeriya ta fara kwaso ƴan ƙasar nan da suka maƙale a cikin rikicin da ake ta fafatawa a ƙasar Sudan. Za a kwaso su ne ta mota domin baro da su ƙasar
Ganin ana zargin APC da yi wa PDP da LP magudin zabe a 2023, Ministan ayyuka da gidaje, Tunde Fashola ya fayyace irin lakanin da Bola Tinubu ya yi aiki da shi.
Kungiyar mutanen yankin tsakiyar Najeriya, Middle Belt Forum ta ce abu guda da Shugaba Buhari zai yi idan yana son yafiya shine gyara kura-kuren da INEC ta yi.
Sanata Sani Musa ya yi fatali da rahotannin cewa ya janye daga takarar neman kujerar shugabancin majalisar dattawa ta 10. Sanatan ya ce har yanzu yana takara.
Muhammadu Buhari ya tsokano rikici da ya yi wa Ma’aikata karin 40% a albashi, ta ware ma’aikatan jami’a. Gwamnatin Tarayya tayi ta manta da masu aiki a jami’o’i
Yaki ya yi kamari, Hukumomin Sudan sun nemi hana mutanen Najeriya barin kasarta. Ana cikin dar-dar a Sudan a sakamakon yakin da ya kaure tsakanin sojojin kasar.
Za a ji Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai halarci taron Kolin Shugabannin Kasashen Yankin Tekun Guinea da za a gudanar a Accra, babban birnin kasar Ghana.
Masu zafi
Samu kari