Latest
Wani abin bakin ciki ya faru a karamar hukumar Madobi ta Jihar Kano yayin da wani jirgin ruwa ya yi hadari kuma an kasa rayyuka 5 amma an ceto mutane shida.
Rahoton da muke samu aga jihar Zamfara ya bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun shiga tashin hankali a jihar Zamfara da ke Arewa maso Yammacin Najeriya.
Hon. Mukhtar Aliyu Betara yana cikin ‘Yan majalisar APC da ke hangen kujerar Rt. Hon. Femi Gbajabiamila, zai gwabza da Ahmed Wase, da Aminu Sani Jaji da wasunsu
Ana zargin Vola Tinubu yana kokarin dawo da Rabiu Kwankwaso zuwa APC. Idan hakan ta tabbata, Abdulmajid Danbilki Kwamanda ya ce za su yaki jam'iyyar a Arewa.
Akwai yiwuwar Bola Tinubu ya dawo an jima, ya shawo kan yamutsin cikin APC. Hon James Faleke ya fadi lokacin da jirgin shugaban mai jiran gado zai sauka a Abuja
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party a zaben 2023, ya yi kira ga shugaban kasa Buhari da ya ceto yan Najeriya da suka makale a Sudan.
Watakila Shugaban kasa Muhammadu Buhari na baiwa wasu fitattun yan Najeriya hakuri ne a sakonsa na ranar sallah wadanda suka hada da Bola Tinubu da Osinbajo.
A ranar Lahadi, 23 ga watan Afrilu, Gwamna Bello Mohammed Matawalle na jihar Zamfara ya mayar da Alhaji Aliyu Garba Marafa a matsayin sarkin Birnin Yandoto
Dakarun rundunar sojojin Najeriya tare da hadin gwiwar yan sa kai na CJTF sun kashe mayakan Boko Haram 35 a wani aikin kakkaba da ke gudana a dajin Sambisa.
Masu zafi
Samu kari