Latest
Jam’iyyar APC a jihar Edo ta kori mataimakin shugabanta, Francis Inegbeniki, da wasu mambobinta bakwai a wata wasika zuwa ga shugabanta, Kanal David Imuse.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar HDP ya shigar da sabuwar kara gaban kotu a kan bikin rantsar da Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa na gaba.
Rahoto ya bayyana yadda wasu jihohin Najeriya suka zama su ne kan gaba wajen kashe kudin waya da 'data' a shekarar da ta gabata ta 2022. An fadi sunan jihohin.
Mun tattaro fitattun mutanen da bayan an nada su a kan kujerar gwamnatin tarayya, kwatsam aka tsige su, daga lokacin da aka rantsar da Gwamnati mai ci zuwa yau.
Tsohon gwamnan jihar Gombe ya rasa tsuntsu ya rasa tarko, ya gamu da fushin jam'iyyar APC mai mulkin kasar nan bayan zarginsa da cin dunduniyar jam'iyya a zabe.
An tattaro cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ne shugaban kasar Najeriya da ya fi kowanne tafiya a tarihi, ya ziyarci akalla kasashe 43 a lokacin mulkinsa.
Babbar jam'iyyar adawa PDP ta yanke hukuncin dakatar da shugaban jam'iyya da mataimakinsa a jihar Legas domin su maida hankali kan kedi ɗin dake gaban Kotu.
Wani bidiyo da ya yadu a dandalin soshiyal midiya ya nuna wata kyakkyawar amarya sanye da doguwar riga irin ta amare tana tuka tuwo a wajen shagalin bikinta.
Saura kwanaki kadan Buhari ya sauka a mulkin Najeriya, ana ci gaba da bayyana hasashe da makomar mulkin nasa game da yadda ya kasance da kuma yadda zai zama.
Masu zafi
Samu kari