Latest
Likitocin Najeriya sun bayyana aniyarsu ta tafiya yajin aiki idan shugaban kasa Muhammadu Buhari bai biya musu bukatunsu da suka gabatar ba a baya-bayan nan.
Zabebben shugaban kasa a Najeriya ya bayyana dan takarar da ya amince dashi ya gaji Yahaya Bello a zaben gwamnan Kogi da ke tafe a watan Nuwamban mai zuwa.
Wani mutumi ya fada wa kotu yadda matarsa ta ci amanarsa da wani sannan kuma ta nuna rashin kulawa gare shi, ya nemi a raba aurensu kuma ta yi maraba da hakan.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka hallaka wani jami'in soja tare da sace abokin aikinsa da suke tare a jihar Nasarawa a Arewaci.
Gobara da tashi sakamakon maido da wuta mai karfi a fadar mai martaba Ooni na Ife, Ile Ife a jihar Osun ranar Jumu'a da daddare, amma an samu nasarar kasheta.
Kwankwaso ya bayyana matsayar sabuwar gwamnatin Kano da za a kafa nan kusa game da yiwuwar dawo da Sanusi II zuwa masarautar Kano bayan karbar mulkin jihar.
Kano - Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya maida martani cewa gwamnatinsa na shirya miƙa mulki ga sabuwar gwamnati karkashin Abba Kabir Yusuf.
Sanata Shehu Sani ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa gwamnatin Buhari ta dage aikin kidayan bana. Ya ce an yi hakan ne don daura wa Tinubu manyan kudi a gaba.
Yanzu muke samun labarin yadda 'yan bindiga a Katsina suka gamu da ajalinsu a garin sace wani fitaccen dan kasuwar jihar Katsina da ba bayyana suna ba tukuna.
Masu zafi
Samu kari