Latest
Shugaba mai jiran gado, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci kotun sauraron karar zabe a Najeriya ta kori korafin jam'iyyar AA domin bai dace ba kwata-kwata.
Sarkin Ife yana so a ajiye bangarancin siyasa, a mara baya ga gwamnati mai zuwa, ya ce kyau a hadu tare a goyi bayan manufar Asiwaju Gbogbo Oodua (Bola Tinubu).
Mai neman takarar majalisar wakilai a jam’iyyar APC, Honarabul Abbas Tajudden ya ce shi ba zai zama dan amshin shata ba in har ya samu shugabancin majalisar.
Mutane akalla takwas ne dai aka tabbatar da mutuwar su a wani hadarin kwale-kwale da ya rutsa da su a Gusau babban birnin jihar Zamfara a karshen makon da ya
Kotun sauraron karar zaben shugaban kasa mai zama a birnin Abuja ta ɗage zaman shari'a kan karar da jam'iyyar APM ta kalubalanci nasarar Aaiwaju Bola Tinubu.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta koka kan yadda masu adaidaita sahu ke manna hotunan batsa ko wasu abubuwa dake bata tarbiya wanda ya sabawa koyarwar Musulunci.
Kowane lokaci daga yanzu, zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ka iya ficewa daga Najeriya inji hadiminsa na bangaren midiya, Mista Tunde Rahman.
Dan majalisar wakilai ta tarayya, Hon Mukhtar Betara ya nuna sha’awarsa ta tsayawa takarar majalisar wakilai, yayin da ake sa ran za a kaddamar a watan Yuni.
Jami'an tsaron sojojin Najeriya sun yi luguden wuta tsakanin su da wasu 'yan ta'adda a dajin Allawa da ke a karamar hukumar Shiroro ta jihar Niger in da suka
Masu zafi
Samu kari