Latest
An shawarci shugaban ƙasa Bola Tinubu da ya binciki wasu daga cikin masu riƙe da manyan muƙamai a gwamnatin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da ta shuɗe.
Shugaban Yaki da Cin Hanci a Jihar Kano, Muhuyi Rimingado ya sha alwashin sake bankado badakalar tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Ganduje akan bidiyon Daloli.
A ranar Laraba, 21 ga watan Yuni, majalisar dokokin jihar Benue ta ba da shawarar dakatar da shugabannin kananan hukumomi 23 na jihar kan zargin wawure kudade.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya yi tsokaci game da ƙarin albashin da aka yi wa manyan 'yan siyasa na kaso 114%, inda ya ce na ƙananun.
Za a fahimci cewa sabon Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya naɗa ɗansa na riƙo, Ahmad A Yusuf a matsayin Sakataren Gudanarwa na Hukumar Tarihi da Al’adu ta jihar.
Kungiyar majalisar jiha na APC ta bukaci Gwamna Sim Fubara da ya baiwa tsohon gwamnan Ribas Nyesom Wike yancin yanke shawara kan abun da ya shafi siyasarsa.
Wani Farfesa a jami'ar Ibadan ya bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya gudanar da kidayar dabbobi don sanin adadinsu da kuma sanin yadda za a yi tsare-tsare a kasar.
Wani mutum ya janyo muhawara a intanet bayan wani bidiyo nasa da ya fita, inda yake bayyana adadin matan da ya kamata a ce mutum ya aura. Mutumin ya ce a ganin.
Wakilin Birtaniya ya ce manufofin Bola Tinubu za su taimakawa tattalin arzikin Najeriya. A cewarsa Duniya ta na lura da tsare-tsaren da Tinubu ya ke kawowa.
Masu zafi
Samu kari