Latest
Wani Farfesa a jami'ar Ibadan ya bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya gudanar da kidayar dabbobi don sanin adadinsu da kuma sanin yadda za a yi tsare-tsare a kasar.
Wani mutum ya janyo muhawara a intanet bayan wani bidiyo nasa da ya fita, inda yake bayyana adadin matan da ya kamata a ce mutum ya aura. Mutumin ya ce a ganin.
Wakilin Birtaniya ya ce manufofin Bola Tinubu za su taimakawa tattalin arzikin Najeriya. A cewarsa Duniya ta na lura da tsare-tsaren da Tinubu ya ke kawowa.
Tsohon dan majalisar wakilai daga jihar Sokoto, Mista Musa Adar, ya bayyana cewa manyan mutane tsadar man fetur ya fi shafa amma ba wai talakawan Najeriya ba.
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya karɓi bakuncin jakadan kasar Burtaniya a Najeriya a fadar shugaban kasa kuma sun tattauna batutuwa da dama.
Wata kungiya ta wadanni ta gudanar da wani taro na musamman kuma an nadi bidiyonsu suna kwasar rawa cikin annashuwa da walwala. Bidiyon ya haifar da martani.
An yi kira ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya takawa gwamnan Kano Abba Gida Gida birki dangane da rushe-rushen da yake yi a jihar Kano. Jigon jam'iyyar.
Babban jigon jam'iyyar APC ya bukaci Shugaban kasa Bola Tinubu da ya binciki tsohon sarkin Kano kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Sanusi Lamido II.
Hukumar Kula da Rarrabe Kudaden Shiga (RMAFC) ta amince da sauya fasali da kuma karin albashin 'yan siyasa da kashi 114 da ma'aikatan shari'a da masu mukamai.
Masu zafi
Samu kari