Latest
Gwamntin jihar Kano ta sanar da dakatar da cirar N370 daga albashin ma'aikata da ƴan fanshon jihar wanda gwamnatin da ta gabaceta ta Ganduje ta riƙa yi a baya.
Tsohon Gwamnan Benuwai ya bar hannun EFCC bayan shafe awa 10 a hannu. A cikin tsofaffin Gwamnonin da su ka sauka daga mulki, na jihar Benuwai aka fara cafkewa.
A safiyar nan hotuna da bidiyo su ka tabbatar da Shugaban Najeriya ya wuce Faransa, Bola Ahmed Tinubu zai je babban taron da za ayi a birnin Faris a Turai.
Wata mata ta roƙi wata kotu da ke Gwagwalada da ta gintse aurenta na shekaru 14 da mijinta saboda wasu munanan ɗabi'u da ta ce mijin nata yana aikatawa. Matar.
Femi Gbajabiamila ya ajiye muƙaminsa na ɗan m Majalisar Wakilai domin karɓar aikin shugaban ma'aikatan fadar shugaban ƙasa da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince hukumomin NEMA da NAHCON su koma ƙarƙashin kulawar ofishin mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima daga yanzu.
Gwamna jihar Filato, Barista Caleb Mutfwang, na jam'iyyar PDP ya amince da naɗin mutane 4 a matsayin manyan Sakatarori, mako biyu bayan korar waɗanda ya gada.
Manyan attajirai huɗu ƴan nahiyar Afirika sun bi sahun takwarorinsu na duniya wajen ɗaukar alƙawarin sadaukar kaso mai tsoka na dukiyarsu don taimakon al'umma.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya nada tsohon kwamishinan tsaron cikin gida na Nasir El-Rufai, Samuel Aruwan A matsayin shugaban Hukumar Kula da Birane (KCTA).
Masu zafi
Samu kari