Latest
Gwamnoni 3 a Najeriya sun bayyana karin albashi ga ma'aikata yayin da aka cire tallafin man fetur a kasar nan. Gwamnonin sun bayyana yadda suka bi a ka yi haka.
An bayyana abubuwan da Bola Tinubu zai bi wajen tabbatar da an nada ministoci a wannan karon. Ya bayyana hakan ne ta wasu hanyoyin da suka dace a kasar nan.
Mujallar Times Higher Education ta fitar da jerin sunayen jami'o'in da suka yi fice a Nahiyar Afirka da kuma a Najeriya kusan fiye da 30 da suka yi kaurin suna.
Bola Tinubu zai yi amfani da rahoton jami’an tsaro da hukumomi wajen kafa gwamnati. Wadanda su ka yi wa APC hidima a zaben 2023, za su iya tashi a tutar babu.
Allah ya yi wa matar shahararran dan kasuwar nan, Alhaji Dahiru Mangal, rasuwa. Hajiya Aisha Daihuru Mangal ta rasu a yammacin ranar Asabar, 15 ga watan Yuli.
Hukumar Yaki da Miyagun Kwayoyi (NDLEA) ta yi nasarar kama wasu mutane da kayan maye ciki har da wata lauya da aka kama a jihar Lagos mai suna Helen Ebikpolade.
Rahoto ya bayyana yadda jami'ar Kudancin Najeriya ta zama mafi nagarta ta biyu a kasar nan. Hakazalika, jami'ar ce ta 26 a fadin nahiyar Afrika, inji rahoto.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Buhari, Tolu Ogunlesi ya bayyana cewa Shugaban kasa Bola Tinubu ya shirya bayyana jerin sunayen ministocinsa a makon nan.
Sati shida bayan rantsar da shi a matsayin shugaban ƙasa, Shugaba Tinubu jar yanzu bai tare a gidansa da ke fadar shugaban ƙasa ba a Villa, cewar sabon rshoto.
Masu zafi
Samu kari