Latest
Ƴan bindiga sun sace mutum biyu a yankin Mpape na birnin tarayya Abuja cikin tsakar dare. Jami'an ƴan sanda sun ceto mutanen bayan fafatawa da ƴan bindigan.
Wata budurwa ta girgiza jama'a a lokacin da ta bayyana, ta fasa wani asusun da ta dauki lokaci tana yi a wani lokaci mai dan tsawon da ba a rasa ba inji ta.
Dakarun sojin Najeriya sun kai farmaki kan maɓoyar ƴan ta'addan ISWAP a Borno. Sojojin sun yi luguden wuta a maɓoyar ƴan ta'addan inda suka halaka da dama.
Ma'aikata sun gano gawar wata matashi mai shekaru 28 a wani dakin otel da suka kama da saurayinta a unguwar 102 Yale Okeowo, hanyar Ago Palace Way, jihar Lagas.
Abba Kabir Yusuf ya shahara a siyasa da sunan Abba Gida Gida bayan ya samu goyon bayan Kwankwasiyya, bayan shi akwai wasu Gwamnoni akalla 3 masu uban gida a yau
Dan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP) Peter Obi, ya yi tsokaci kan tallafin N8,000 na shugaba Tinubu domin rage raɗaɗin cire tallafi n fetur.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi watsi da rahotannin cewa ya soki tsarin rabon naira biliyan 500 na rage radadi da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Rahotanni sun ce Shugaban kasa Bola Tinubu na duba yiwuwar daura tsohon gwamnan jihar Lagas, Akinwunmi Ambode, a matsayin sanatan Lagas da sauke wanda ke kai.
Ƴan sanda sun cafke wata mata mai shekara 50 a duniya, bisa lakaɗawa mahaifiyarta mai shekara 75 shegen duka a jihar Anambra ya yin da ta ke yi mata wanka.
Masu zafi
Samu kari