Latest
DSS ta bani, an je kotu domin fito da Tsohon Gwamnan CBN, Godwin Emefiele. Kungiyar ta roki Alkalin kotun tarayya na Abuja ya daure shugaban DSS a kurkuku.
A jiya Gwamnan jihar Kano ya nada Mai bada shawara a kan sha’anin ciniki da wasu Hadimai 14. An fahimci za kawo tsare-tsaren tallafi da ciyar da ‘yan makaranta.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya da ta ki amsa tayin auren saurayinta na shekaru takwas ta sanar da dalilinta na kin amsa tayinsa a cikin hawaye dumu-dumu.
A wadanda za su iya karbar kujerar Abdullahi Adamu a APC akwai Sanata Tanko Umaru Almakura, wani na-hannun daman Bola Tinubu da kuma wani tsohon Gwamnan Filato.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya dawo gida Najeriya yayin da rikicin da ya dabaibaye APC mai mulki ya kara kamari kuma shugabanta, Abduallahi Adamu ya yi murabus.
Wata matashiya yar Najeriya ta haddasa cece-kuce bayan ta nunawa duniya matashin saurayi wanda ta yi ikirarin cewa masoyinta ne. Ta ce babu ruwanta da shekaru.
Tsohon 'dan majalisa, Sanata Shehu Sani ya yi martani ga murabus din Abdullahi Adamu a matsayin shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa.
Majalisar dokokin jihar Osun ta amince da kudirin sauya sunan jihar Osun daga 'State of Osun' zuwa asalin sunan da kowa ya sani wato 'Osun State' ranar Litinin.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta musanta rade-radin da ake ta yadawa kan cewa ta ba da umarnin janye jami'anta daga 'yan siyasa. Rundunar ta ce labarin ba.
Masu zafi
Samu kari