Latest
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun tafi Saudi da kudin da yake da alamar tambaya. Ana ta ram da ‘Yan bindiga da matansu da su ka dawo daga sauke faralin.
Wanda ya fi kowa kudi a duniya, Elon Musk ya ci kazamar riba yayin da abokin hamayyarsa, Mark Zuckerberg ya tafka asara, a daya bangaren Dangote ya farfado.
Jam'iyyar APC ta kasa ta sanar da nadin Abubakar Kyari a matsayin sabon shugaban riko na jam'iyyar. Hakan ya biyo bayan murabus da Abdullahi Adamu ya yi daga.
Jam'iyyar APC ta sake ɗage babban taron masu ruwa da tsaki da kuma taron majalisar zartarwa ta ƙasa (NEC) har sai baba ta gani bayan samun sauyin shugabanci.
'Yan majalisar Wakilai yanzu haka suna kan tantance hafsoshin tsaro a dakin majalisar da Shugaba Bola Tinubu ya tura musu a makon da ya gabata don tantancewa.
Mun kawo maku tarihin rayuwa da siyasar yaron Tsohon Gwamnan Arewa da zai jagoranci APC wanda mutumin Kashim Shettima ne da ya zama Shugaban rikon kwarya a APC
Wasu daga cikin gwamnonin 1999 da suka zama gwamnoni tare da Shugaba Tinubu sun taɓa fuskantar shari'a inda aka ɗaure wasu kan zargin cin hanci da rashawa.
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da bullar cutar Anthrax ta farko da aka samu a Suleja da ke jihar Neja. Hakan dai na zuwa ne a daidai lokacin da kasashen da.
Mukaddashin shugaban APC na ƙasa, Sanata Abubakar Kyari, ya tabbatar da rahoton cewa Abdullahi Adamu da Sanata Iyiola Omisore sun yi murabus daga muƙamansu.
Masu zafi
Samu kari