Latest
Kotu ta yankewa wani faston Najeriya Segun Philip, da Owolabi Adeeko, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan sun kashe wata dalibar LASU, Favour Daley-Oladele.
Mutane sun fara dawowa daga rakiyar Shugaba Bola Tinubu kan tashin fetur. A Twitter irinsu Sani Waspapping da Kwamred Abiyos Roni su na ta zazzagawa APC masifa.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya rabawa magidanta 13,000 kyautar kayayyakin abinci a karamar hukumar Gwoza da ke jihar. Mutanen da aka bai wa.
Miyagun yan bindiga sun kai farmaki fadar basaraken Nguru, ƙaramar hukumar Aboh Mbaise a jihar Imo, sun kashe Sarki yayin da ya karɓi bakunci wani mutumi yau.
Sojojin Najeriya sun yi gagarumar nasarar kama wata babbar mota makare da makamai a jihar Ogun a yayin da ake kokarin wucewa da su zuwa jihar Anambra. Jami'in.
Bincike ya nuna cew an ƙara tashin farashin litar man fetur daga N539 zuwa samanda N600 a birnin tarayya Abuja, an gano cewa farashin ya kai naira 617 yau.
Wasu masoya sun hadu da cikas a soyayyarsu bayan mutumin ya gano ainahin shekarun amaryarsa makonni biyu kafin bikinsu. Ainahin shekarunta 37 ba 30 da tace ba.
Gidan tsohon shugaban APC da ya saba ganin ‘yan siyasa, ya koma dandalin jami’an tsaro kuma EFCC za tayi binciken kan zargin da ake yi na facaka da N30bn a NWC.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana cewa a yanzu fa na hannun daman tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari sun dawo marayu a jam'iyyar APC.
Masu zafi
Samu kari