Latest
JIhohi biyar ne hukumar kididdiga ta kasa (NBS), ta bayyana cewa sun fi kowace jiha a Najeriya sayen kayayyakin abinci da tsada. Cikin jihon akwai jihar Kwara.
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta dauki mummunan mataki a kan kungiyoyin 'yan kasuwa dake kara farashin kayayyaki da na masarufi babu gaira babu dalili a Najeriya.
Wani batun ƙarya na yawo a soshiyal midiya cewa Shugaba Bola Tinubu ya naɗa tsohon soja Manjo Dr. Hamza Al-Mustapha a matsayin shugaban hukumar tsaro ta DSS.
Hukumar zabe INEC ta gaza kare nasarar da gwamnan jihar Enugu, Peter Mbah, ya samu a babban zaben gwamna ranar 18 ga watan Maris, a gaban kotun ƙarar zabe.
Wani matashi da ya arce da wata mota ta naira miliyan 55 a kwanakin baya a Abuja, ya bayyana cewa ba da nufin sata ya dauki motar ba. Ya ce kawai dai ya tafi.
Wani magidanci a birnin tarayya Abuja, Raphael Chima, ya nemi Kotun kwastumare mai zama a birnin tarayya ra raba aurensa da Joy saboda bata kaunar zaman lafiya.
Muhammadu Buhari yana cikin masu halartar taron Gidauniyar jihar Katsina na shekarar nan. Tun da Buhari ya mika mulki, wannan ne karon farko da zai je wani taro
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta mayar da martani kan zargin cewa Shugaba Tinubu ya kira alƙalin alƙalai na ƙasa kan shari'ar zaɓen shugaban ƙasa.
An kama wani matashi da ake zargin ya shake wuyan mahaifiyarsa har lahira a karamar hukumar Ijebu-Ode da ke jihar Ogun, an tabbatar cewa matashin na shan kwaya.
Masu zafi
Samu kari