Latest
Shugaba Bola Tinubu na neman kare kansa dangane da wani sammaci da Atiku Abubakar, ɗan takarar shugabancin ƙasa a jam'iyyar PDP ya yanko masa a kotun Amurka.
Cibiyar Koyar da Fasahar Sufuri a Najeriya ta bayyana shirin ta na mayar wa mutane motocinsu amfani da Gas madadin man fetur ganin yadda farashin man ya yi sama
Rundunar tsaro a Najeriya ta ce jami'ansu sun yi nasarar hallaka 'yan ta'adda da masu garkuwa da dama yayin luguden wuta daga sama da kuma kasa a yankuna uku.
Ya kamata a karrama Kekwaaru Ngozi Mary saboda tsabagen gaskiya da rashin ha’incinta, wannan buduwara ta na aiki ne a otel, ta tsinci kusan N55m, tayi cigiya.
Za a ji cewa shugabannin APC ba su yarda Abdullahi Ganduje ya canji Abdullahi Adamu a NWC ba. Har wasu da ke rike da mukamai a jam’iyya ba su boye adawarsu ba.
Abubuwa su na kara wahala a mulkin Bola Tinubu duk da alkawarin talaka zai sarara. Har yau ba nada sababbin Ministocin da za su yi aiki da gwamnatin nan ba.
Ƴan bindiga sun tarwatsa wani taron biki a jihar Neja lokacin da suka yi ƙoƙarin sace amarya da ƙawayenta ana kan hanyar kai ta zuwa gidan mijinta na aure.
FAAC zai yi rabon kusan Naira Tiriliyan 2 idan ya zauna a Yuli. A sanadiyyar watsi da biyan tallafin man fetur da gwamnatin tarayya tayi, baitul-mali ya cika
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana cewa yan Najeriya za su yi rawan murna a titi idan kotu ta soke nasarar Bola Tinubu a zaben shugaban kasa.
Masu zafi
Samu kari