Latest
Mataimakin shugaban jami'ar Abuja, Farfesa Abdul Rasheed Na'Allah ya ce dole ko wane dalibi ya yi rijista da kamfani kafin kammala digiri don rage rashin aiki.
Wani mummunan hadarin mota da ya faru a jihar Jigawa, ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutane 7 gami da jikkata wasu 5. Hadarin dai ya faru ne ranar Litinin, da.
Kungiyar kwadago ta yi barazanar gudanar da zanga-zangar gama gari idan gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta ki cimma yarjejeniya kan tallafin mai.
Bashir Ahmad, hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewar Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai bayyana jerin ministocinsa a ranar Talata.
Kakakin Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas, zai gana da Shugaba Bola Tinubu a wani mataki na dakile shirin tafiya yajin aiki da likitocin kasar ke shirin yi.
'Dan takaran APGA ya ce Francis Nwifuru bai yi nasara a 2023 ba. Farfesa Bernard Ifeanyi Odoh yana neman kawowa jam’iyyar APC matsala a kotun zaben Ebonyi.
Bincike ya nuna ba gwamnatin Bola Tinubu tayi wa daliban sakandare karin kudi ba. Amma sabon shugaban kasar yana shan sukar jama’a a yayin da ake kukan babu.
Kungiyar kare hakkin Musulmi ta MURIC, ta yi kira ga hukumar tsaron farin kaya ta DSS da ta gayyaci mawaki Davido saboda wani bidiyon rashin da'a da ya saki.
Ganin an janye tsarin tallafin mai, Gwamnatin Kwara ta fito da shirin biyan N10, 000 da ba ma’aikatan asibiti alawus, raba abinci kuma a tallafawa ‘yan kasuwa.
Masu zafi
Samu kari