Latest
Miyagun 'yan bindiga sun sace wani Likita a kan hanyarsa ta zuwa duba aiki yaƙi da cutar cuzon sauro a jigar Benuwai ranar Litinin, yan sanda suna kan bincike.
Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya ce Najeriya ta kunyata kanta da Afrika baki daya a idon duniya. Obasanja ya bayar da shawarwarin da ya kamata.
Hukumar yan sandan jihar Bauchi ta bayyana cewa dakarunta sun damke masu laifi sama da 100 da ake zargin suna da hannu a aikata manyan laifuka a faɗin jigar.
Jigon APC kuma shugaban ƙungiyar BAT-V, Chief Okocha ya ƙaryata labarin cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya cire sunan Nyeson Wike da Abdullahi Ganduje.
Jami'an tsaro sun kwamushe wasu mutane hudu da ake zargin shirya kai hari gidan tsohon shugaban kasa, Atiku Abubakar a Yola da kuma wasu wurare a birnin Yola.
Wasu tsagerun yan daba sun bi dare sun ƙone ofishin yakin neman zaben jam'iyyar SDP da ke Lokoja, babban birnin jihar Kogi, sun lalata muhimman kayan aiki.
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da naɗin ƙarin kwamishinoni 2 da mai girma gwamna Abba Gida-Gida ya aike mata a zaman Litinin, 24 ga watan Yuli, 2023.
Kotun sauraron kararrakin zabe da ke zamanta a Asaba babban birnin jihar Delta, ta kwace nasarar da Okolie, dan Majalisar Wakilai na jam'iyyar Labour ya samu.
Sanatan jihar Abia da ke Kudu maso gabashin Najeriya a majalisar dattawa ta Takawas, Sanata Mao Ohuabunwa, ya rashin mai ɗakinsa, ta rasu a Asibitin Abuja.
Masu zafi
Samu kari