Latest
A yayin da 'yan Najeriya ke cikin wani yanayi na tsadar rayuwa, an ba su shawarin yadda za su kare kansu daga aukuwar ta'addanci a kansu ko kuma na kusa dasu.
Gwamnatocin Borno da Yobe da Adamawa sun samar da bas bas a cikin gari don ragewa mutane radadin cire tallafi da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta yi a watan Mayu.
Wata mummunar gobara da ta ɓarke a rukunin wasu shagunan kasuwanci a birnin Ilorin na jihar Kwara ta janyo asarar miliyoyin naira duk da daƙile ta da aka yi.
Boka Akwa Okuko Tiwara Aki, wanda masu garkuwa da mutane suka sace a otal ɗinsa da ke jihar Anambra, ya bayyana dalilin da yasa ya bi 'yan ta'addan ba. Ya ce.
Fasto ya sa an kama wani matashi bayan ya fada masa cewa ya taba satar kudin baiko N450,000, Faston ya ce sai 'yan uwansa sun biya kudin kafin ya sake shi.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta shiga yanayi a filin sauka da tashin jiragen saman Amurka bayan jami'an tsaro sun kwace mata kilishi da ta dauko tun daga Nijeriya
Tsohon sanata a Najeriya ya bayyana dalilin da yasa ake yawan samun juyin mulki a kasashen Afrika, kasancewar kasashen na da alaka da wasu kasashen waje yanzu.
Wani bidiyo na tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya janyo cece-kuce a kafafen sada zumunta. A cikin bidiyon an ga El-Rufai na iƙirarin cewa.
Shugaban kasa Bola Tinubu zai sama wa matasan Najeriya ayyuka a kamfanin Google ta hanyar hada kai da kamfanin a farkon mulkinsa. Rahoto ya bayyana ta yaya.
Masu zafi
Samu kari