Latest
'Yan sanda sun tabbatar da sakin shahararren boka Chukwudozie Nwangwu da masu garkuwa suka sace a dakin otal a Anambra a safiyar yau Asabar 29 ga watan Yuli.
Lauya ya nemi a haramtawa Stella Okotete zama ɗaya daga cikin waɗanda Shugaba Tinubu zai bai wa muƙamin minista a gwamnatinsa. Lauya ya zargeta da cin hanci.
Wasu iyalai ƴan Najeriya sun koma cizon yatsa bayan sun siyar da gidansu da kadarorinsu domin komawa UK. Bayan sun koma can sun fahimci cewa ashe shayi ruwa ne.
Ana sa ran a taron majaliaar koli (NEC) wanda zai gudana ranar Alhamis mai zuwa 3 ga watan Agusta, 2023, za a naɗa Ganduje a matsayin shugaban APC na ƙasa.
Rundunar 'yan sanda jihar Bauchi ta ce ta kama wasu mutane shida kan zargin aikata laifuka da suka shafi daba da fashi da makami. Haka nan rundunar ta sanar da.
Rundunar 'yan sandan birnin Tarayya ta gargadi mutane kan amfani da lambobinsu wurin cin bashi a birnin da kuma amfani da layukan don cimma wata bukata ta su.
Mukaddashin shugaban jam’iyyar PDP na kasa Umar Damagum, ya ce za su dauki kwakkwaran mataki kan nadin Nyesom Wike a matsayin minista da Shugaba Tinubu ya yi.
Kungiyar 'yan Shi'a a Najeriya sun mamaye titunan birnin Kaduna don nuna damuwarsu kan ci gaba da tsare shugabansu, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky da mahukunta ke yi
Hukumar yan sanda ta bayyana cewa binciken da likitoci suka yi wa gawar matar nan da aka tsinci gawarta a Otal ɗin Anambra ya nuna ba duka bane ya yi ajalinta.
Masu zafi
Samu kari