Latest
Za a ji Amurka ta jinjinawa Najeriya, tana marawa ECOWAS baya. Matsayarta bayan juyin mulki ita ce zababbiyar gwamnati ta koma mulki a kasar jamhuriyyar Nijar.
An samu hargitsi sosai da asarar rai a lokacin da jami'an gwamnatin jihar Imo, suka ƙona wasu shaguna da matsugunan Hausawa a wasu kasuwanni guda uku na jihar.
Gamayyar limaman majami'u a Najeriya sun bayyana cewa idan ba a dauki matakai masu tsauri ba akan cire tallafin mai to tabbas kasar Najeriya za ta ruguje a kusa
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da jawabi ga ƴan Najeriya a yau Litinin da Yamma. Shugaban ƙasar zai yi jawabin ne ana tsaka da shan wuya a ƙasa.
A hedikwatar APC a Abuja, hotunan Abdullahi Ganduje yake yawo a matsayin wanda zai zama sabon shugaba. An shiga rashin tabbas a APC a kan shugabancin Jam’iyya.
Sojojin da suka hamɓarar da gwamnatin farar hula a jamhuriyar Nijar sun yi fatali da kiran da ƙungiyar ECOWAS ta yi na su bar kan madafun iko da sakin Bazoum.
Gwamnan Benuwai yana da motoci a jerin tawagarsa, babu laifi a tafi da motocinsa da na mukarrabansa, amma sai aka ji an dauke motocin ‘yan jarida, motar dogarai
Adeseye Ogunlewe ya tabo batun wadanda Bola Ahmed Tinubu yake so su zama Ministoci, an ji za a tantance tsofaffin Gwamnoni da ‘Yan Majalisa cikin ruwan sanyi.
Malamin jami'ar Yobe a Arewacin Najeriya ya bayyana cewa, zai dauki mataki kan wani dalibinsa da ya masa maganar banza a kafar sada zumunta ta Facebook yau.
Masu zafi
Samu kari