Latest
A wani mataki na ƙoƙarin dawo da mulkin farar hula a Jamhuriyar Nijar, Najeriya ta katse wutar lantarkin da take ba ƙasar. Hakan ya jefa birane da dama a duhu.
Kungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afrika (ECOWAS), ta tura tawagar sasanci zuwa jamhuriyar Nijar domin tattaunawa da sojojin da suka kifar da gwamnatin.
A yau Laraba 2 ga watan Agusta ne Kungiyar Kwadago na Najeriya NLC ta fara gudanar da zanga-zanga a sassan Najeriya biyo bayan cire tallafin mai da Tinubu ya yi
Yanzu nan Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya karanto karin Ministocin da ake sa ran za a nada. Tsofaffin Gwamnoni sun shiga ragowar Ministocin.
Labari mai zafi ya zo mana cewa za a ji ragowar Ministocin tarayya. Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ya aikowa majalisar sunayensu.
Wata kyakkywar baturiya ta bayyana cewa tana matuƙar son nahiyar Afirika inda take jin ta kamar wata aljannah. Tace 'yan Afirika za su iya neman soyayyarta.
Yayin tantance ministoci a majalisa, Sanaya Davou daga Plateau ya bukaci Dele Alake ya karanto taken Najeriya inda Godswill Akpabio ya ce ya risina ya wuce.
Jam'iyyar PDP ta saka tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike a kwamitin zabe a jihar Bayelsa bayan majalisar Dattawa ta tantance shi a matsayin ministan Bola.
Manyan hafsoshin tsaron kasashen yammacin Afirka na gana wa yanzu haka a hedkwatar tsaron Najeriya da ke birnin tarayya Abuja kan batun juyin mulkin Nijar.
Masu zafi
Samu kari