Latest
Babbar kotun da ke zamanta a Ilorin da ke jihar Kwara ta yanke hukuncin kisa kan wani Mohammed Kazeem da zargin ya kashe makwabcinsa ana daf da daura aurensa.
Dakarun sojoji sun samu nasarar halaka ƴan ta'addan ƙungiyar Boko Haram masu yawa a wani sumame da suka kai har cikin maɓoyarsu dake dajin Sambisa jihar Borno.
'Yan sanda a jihar Katsina, sun daƙile wani yunƙuri na 'yan ta'adda, inda suka yi nasarar kuɓutar da mutane 5 da suka sace a wani ƙauye da ke yankin Malumfashi.
Kamfanin kafa bajinta na Guinness ya raba gardama tsakanin Messi da Ronaldo kan waye ya fi shahara, ya tabbatar da Massi a matsayin mafi shahara da kofuna 41.
Wata matar aure ta cika da mamaki matuƙa bayan ta je wurin ɗaurin auren mijinta ta tarar babbar ƙawarta ce amarya. Matar auren ta tayar da hatsaniya a wajen.
Kasar Nijar ta yi iyaka da Najeriya ta garuruwa irinsu Jibia, Illela, Baure, Kamba a Arewa. Saboda haka ne Bola Ahmed Tinubu ya kira wasu Gwamnoni zuwa taro.
Masu garkuwa sun afkawa fadar sarkin Gurku, Jibrin Mohammed a jihar Nasarawa tare da sace shi da mai dakinsa, jami'an 'yan sanda sun bazama cikin daji ceto su.
Babban hafsan sojojin Najeriya, Taoreed Lagbaja, ya ce sojin ƙasar za su tabbatar da cewa su kare dimokuraɗiyya tare da yin aiki tuƙuru wajen tabbatar da tsaro.
Shugabannin ƙungiyar ECOWAS sun gana bayan cikar wa'adin da suka ba Janar Abdourahamane Tchiani ya tattara kayansa ya sauka daga kan madafun ikon ƙasar Nijar.
Masu zafi
Samu kari