Latest
Sheikh Bello Yabo ya gargadi Gwamnati cewa mutanen Nijar da Najeriya ‘yanuwa ne, Malamin Musulunci ya caccaki shugaba Tinubu a kan shirin yaki da makwabtan.
Kwanaki da zama Shugaban APC, jagoran Jam’iyyar PDP ya ziyarci Abdullahi Ganduje. Zuwa yanzu ba a san abin da sabon shugaban na APC ya tattauna a Abuja ba.
Meye kuka sani tsakanin Najeriya da Nijar wajen karfi da sauran abubuwan da ya kamata kowa ya sani? Mun tattaro muku bayanan da ya kamata ku sani game da kowa.
Wani dan Naajeriya ya cika jaka da 'yan N5 da N10, inda ya dinga manna wa amarya da ango a lokacin da ake ci gaba da shagalin bikin wani yankin kasar nan ta mu.
Wata jami'ar soja ta hallaka wani jami'in da ke gaba da ita a wurin aiki bayan da rikici ya barke a wani wuri. An bayyana yadda lamarin ya faru a jihar Arewaci.
Wani mawaki a Najeriya ya bayyana cewa, ba zai yiwu ya ci gaba da aiki ba a kamfanin Dangote, wanda ya ce a gabansa wani ya soye ba tare da ya sake rayuwa ba.
Kasar China ta bayyana sabuwar dokar da za ta fara hana mutane amfani da kafafen yanar gizo cikin dare saboda wasu abubuwan da ta yi la'akari dasu wajen rayuwa.
Akwai wasu kasashen Afrika da suka sha fama da shugabanninsu, duk da kuwa ana ci gaba da tafiya kan tafarkin dimokradiyya a wannan karo. Ga nan wasu kasashen.
Shugaban jam'iyyar All Progressives congress (APC) na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, sabon shaguɓe.
Masu zafi
Samu kari