Latest
'Yan ta'adda sun hallaka wani shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Ibrahim H. Musa da aka fi sani da Albanin Kuri a cikin gidansa da ke birnin Gombe.
Babban sufeton 'yan sandan Najeriya Olukayode Egbetokun, ya bai wa jami'an hukumar sabon umarni dangane da rufe iyakokin Najeriya da Nijar da aka yi biyo bayan.
Fasto Iginla na cocin Champions Royal Assembly ya bayyana wani sabon hange da ya yo a kan Shugaba Tinubu da sauran shugabannin a ƙasar nan. Ya yi maganar bore.
Kamfanonin siminti na Dangote da BUA sun bayyana cewa sun kashe Naira biliyan 205 kan siyan man fetur a cikin watanni shida na shekarar 2023 saboda cire tallafi
Bayan tabbatar da mutane 45 cikin 48 da Shugaba Tinubu ya turo zuwa Majalisar Dattawan Najeriya, an miƙa sunayen waɗanda aka tabbatar zuwa fadar shugaban ƙasa.
Kungiyar likitoci masu neman ƙwarewa sun dakatar da fara zanga-zangar da suka shirya gudanarwa a ƙasar nan. Likitocin sun aike da sabbin sharudda ga Tinubu.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana amfanin cire tallafin man fetur ga 'yan Najeriya musamman wurin rage shakar gurbatacciyar iska a kasar.
An fitar da jerin sunayen ƙasashen Afrika 10 da 'yan ƙasarsu suka fi na kowace ƙasa arziƙi. An yi amfani da tarin dukiyar da ƙasa ke da ita da yawan al'ummarta.
Dakarun sojoji sun samu nasarar halaka ƴan bindiga masu yawan gaske a wani sabon gumurzu da suka yi a jihar Zamfara. Sojojin sun kuma ƙwato makamai masu yawa.
Masu zafi
Samu kari