Latest
Malaman addinin Musulunci a Najeriya sun samu nasarar tattaunawa da sojojin juyin mulki a Janhuriyar Nijar yayin da ake tsaka da rikici tsakaninsu da ECOWAS.
A karshen mako ne aka bayyana yadda El-Rufai, dansa ya samu damar angwancewa a Abuja. Amma, an ce mahaifinsa bai samu damar halarta ba saboda wasu dalilai.
Yanzu muke samun labarin yadda 'yan Arewacin Najeriya suka tafka asara saboda yadda gwamnatin ECOWAS ta dauki mataki kan yadda aka garkame iyakar Najeriya.
Miyagun ƴan bindiga sun kai wani sabon hari a jihar Imo inda suka ƙona fadar babban basarake a jihar, inda suka lalata kayayyakin miliyoyin naira a yayin harin.
Za a ji Sheikh Kabiru Gombe, ya ce malaman kasar Najeriya nan sun shaida wa Shugaban Kasa Bola Tinubu illar da take tattare da afka wa Jamhuriyar Nijar da yaki.
An samu labarin yadda babban bankin Najeriya ya bayyana cewa, zai kunyata bankunan da ke harkallar Forex a Najeriya duk da matsalar da ake ciki a halin yanzu.
Tsohon mataimakin gwamnan Kebbi, Ismaila Yombe mai ritaya, ya bayyana cewa ba a ji kansa da Atiku Bagudu ba lokacin da suke mulki saboda yana bin umurninsa.
Hotuna sun bayyana a yanar gizo waɗanda suka nuna jami'an tsaron da ke ba Seyi Tinubu, ɗan Shugaba Bola Tinubu, kariya wanda hakan ya fusata ƴan Najeriya sosai.
Shugaban mulkin soji na jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya bayyana cewa juyin mulkin da suka yi ya ceci Najeriya da Nijar daga fadawa cikin bala'i
Masu zafi
Samu kari