Latest
Hukumar SERAP ta maka shugabannin majalisun Tarayya, Godswill Akpabio da Tajudden Abbas a kotu kan kudade har Naira biliyan 110 na motocin alfarma da sauransu.
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya yi muhimmin kira ga kiristoci da su shiga a dama da su cikin harkokin siyasa domin tsaftace harkar zaɓe a ƙasar nan.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya ba iwa kungiyar ECOWAS shawarwari kan yadda za a shawo kan rikicin da ke faruwa a Jamhuriyar Nijar.
Miyagun ƴan bindiga sun kai sabon mummunan farmaki a jihar Plateau inda suka halaka mutum biyu. Harin na zuwa ne kasa da sati ɗaya bayan sun kai wani harin.
Yan ta'addan Boko Haram sun farmaki ayarin motoci dauke da kayayyaki da fasinjoji a karamar hukumar Bama ta jihar Borno, sun kashe mutum biyar da sace mata 7.
A wani lissafin siyasa gwamnan jihar Imo ya aje mataimakinsa na yanzu a gefe guda inda ya nemo mace a matsayin abokiyar takararsa a zaɓen gwamnan da ke tafe.
Watanni bayan an daura masu aure, an sha shagalin bikin Bello El-Rufai, dan majalisa mai wakiltan mazabar Kaduna ta arewa a majalisar wakila da amaryarsa Aisha.
Gwamnan jihar Edo mai ci Godwin Obaseki ya koka kan zargin mataimakinsa Philip Shaibu da yake yi kan yunƙurin shirya ma sa juyin mulki domin ya gaje kujerarsa.
Wata dalibar makarantar Chibok da Boko Haram su ka sace a 2014 za ta hadu da iyayenta. A lokacin da aka dauke Kabu a 2014, ta na shekara 13, yanzu ta kai 22
Masu zafi
Samu kari