Latest
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce sai da ya rubuta wasika ga shugaban jam'iyyar PDP da masu ruwa da tsaki kafin karbar mukami.
Tsagerun yan bindiga sun tare motar matasa 'yan bautar ƙasa a babban titin jihar Zamfara, sun kwashe su tare da direba zuwa cikin daji ranar Asabar da ta wuce.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya karbi bakuncin kungiyar matasa da suka fito titi don gudanar da zanga-zangar neman ayi adalci a kotun zaben gwamna.
An canjawa wani ƙayataccen katafaren masallaci suna zuwa sunan mahaifiyar Isa (AS), wato Maryam, a Abu Dhabi da ke Hadaddiyar Daular Larabawa. Yariman birnin.
David Umahi da Ibrahim Geidam Sanatoci ne amma su ka hakura da aikin majalisa. Kafin nada shi ministan noma da samar da abinci, Abubakar Kyari ya je majalisa.
Mun tattaro lokutan da Sojoji su ka yi tawaye, su ka hambarar da Gwamnatin farar hula a kasar Nijar na tsawon shekaru 40. A 1974 aka fara kifar da Hamani Diori.
Sanata mai wakiltar Ogun ta yamma a majalisar dattawa, Sanata Solomon Adeola, ya zargi wasu jami'an soji da halaka babban hadiminsa a jihar Legas ranar Asabar.
Yau Litinin 21 ga watan Agustan shekarar 2023 ne aka sa ran Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai rantsar da sabbin ministocin gwamnatinsa da majalisa ta tantance.
Rahoton Bankin Raya Nahiyar Afirka, AfDB da hadin gwiwar cibiyar ci gaban masana'antu ta saka Najeriya a jerin kasashen Nahiyar Afirka mafi karfin masana'antu.
Masu zafi
Samu kari