Latest
Wata mata yar tsurut ta yi fitar kasaita tare da wani dogon mutum da suka yi anko kuma wasu sun dauki bidiyonsu tare da yada shi a TikTok. Ta yi kyau matuka.
Wasu ƙwararrun ɓarayin dabbobi da jami'an 'yan sandan jihar Neja suka kama, sun bayyana cewa sun sace aƙalla awaki guda 500 a cikin shekaru sama da 5 da suka.
Sabon ministan Birnin Tarayya (FCT) Abuja Nyesom Wike, ya haramta sana'ar sayar da masara a ƙwaryar birnin na Abuja. Ya ce masu sayar da masara na janyowa.
Sakatariyar gwamnatin jihar Ondo, Princess Odu ta bayyana cewa lokaci ya yi da za a zaɓi mace a matsayin gwamna tun bayan dawowar mulkin demokuradiyya a 1999.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya soki Shugaba Bola Tinubu bayan cire tallafi inda ya ce ya yi mamaki ashe dama shugaban ba shi da wani tsari kafin aiwatarwa
Jam'iyyar PDP ta yi amanna cewa kwanakin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, sun kusa ƙarewa yayin da jami'ar Chicago ta amince za ta saki takardun karatunsa.
Rahoton nan ya nuna yadda matasa masu ruwa da tsaki a APC su ka samu sabani a junansu a game da wanda ya dace ya zama ministan harkokin matasa a gwamnati mai-ci
David Umahi ya duba ayyuka a titunan Abuja zuwa Lokoja kuma ya yi bakin cikin abin da ya gani. Ministan bai gamsu da aikin da ake yi a titin na Abuja-Lokoja ba.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince malaman addinin musulunci su sake komawa Jamhuriyar Nijar domin sake tattaunawa da gwamnatin mulkin sojojin ƙasar.
Masu zafi
Samu kari