Latest
Bidiyon wani jami’in dan sanda a jihar Adamawa yana sharbar kuka karamin yaro bayan an sallame shi daga aiki saboda aikata ba daidai ba ya haddasa cece-kuce.
Bayan juyin mulkin Gabon, AU ta bayyana bacin rai tare da bayyana hakan a matsayin abin da bai dace ba. A cewar AU, hakan ya saba da doka a wannan zamanin.
Tsohon gwamnan Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya yaba wa shugabannin jam'iyyar na jihohi bisa jajircewar da suka yi.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmi (MURIC) ta gargadi sojojin Najeriya kan koyi da sojojin kasar Gabon da suka hambarar da gwamnatin Shugaba Ali Bongo a ranar Laraba.
An buƙaci kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa da ta yi gaskiya da adalci yayin yanke hukunci kan shari'ar Atiku da Obi, wacce suka shigar akan Tinubu.
Fitaccen lauyan nan mai fafutukar kare hakkin dan Adam, Femi Falana (SAN) ya ce matsin talauci ne abinda ya janwo ake ta samun juyin mulki a kasashen Afirka.
Gwamnatin jihar Delta ta fito fili ta yi magana kan rahotannin da ke yawa cewa kotu ta ƙwace nasarar da gwamna Sheriff Oborevwori ya samu a zaɓen gwamnan jihar.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta sanar da cewa har kawo yanzu, akwai adadin mutane akalla 23,000 da suka ɓace sakamakon matsaloli daban-daban na rashin tsaro.
Sojojin juyin mulki a jamhuriyar Nijar sun bai wa 'yan sanda umarnin fitar da jakadan Faransa daga ƙasar. Hakan ya biyo bayan wa'adin sa'o'i 48 da suka ba shi.
Masu zafi
Samu kari