Latest
Matasa a jihar Zamfara sun yi garkuwa da matan 'yan bindiga a yankin Birnin Magaji, sun sha alwashin cewa ba za su sake su ba har sai an sake musu 'yan uwa.
Kamfanin BUA karkashin jagorancin biloniya, Abdussamad Rabiu ya shirya rage farashin siminti a fadin Najeriya baki daya don bunkasa tattalin arzikin Najeriya.
Mai girma ministan labarai, Mohammed Idris, ya kore duk fargabar cewa sojoji za su kwace mulki a Najeriya. Idris ya ce kasar ta dade da wuce wannan matakin.
A lokacin da gwamnatin tarayya ta kafa NASENI, watakila Khalil Suleiman Halilu bai wuce shekara daya a Duniya ba, a yau shi aka nada ya jagoranci wannan hukuma.
Rundunar yan sanda reshen jihar Kwara ta yi nasarar damƙe Malamin nam da ta ayyana nemansa ruwa a jallo bisa zargin yi wa mabiya addinin gargajiya barazana.
Gwamnan Kano ya nada masu bada shawara na musamman da wasu wadanda za su rika taimaka masa a MDAs. Abba Gida Gida ya yi hakan ne domin ya jawo matasa a gwamnati
Abba Kabir Yusuf ya amince da karin nadin mukamai sama da 100. Abba Gida Gida ya bada mukaman SR da SSR domin a samu wakilai masu dauko rahotanni a ma’aikatu
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya bayyana cewa kalubalen tsaron da ake fama da shi a jihar ba kamai bane illa siyasa kuma zai tona asirin dukkan masu hannu.
Tsohon shugaban bankin UBA kuma shugaban kamfanin Heirs Holdings, Tony Elumelu ya bayyana cewa ko kaɗan shugaba Tinubu bai fara tunanin naɗa shi gwamnan CBN ba.
Masu zafi
Samu kari