Latest
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun farmakin rukunin gidaje a yankin Kuchiko da ke Abuja inda suka awon gaba da wani a yankin.
Gwamnatin Dauda Lawal na jihar Zamfara ta yi watsi da ikirarin ta bayar da umurnin sakin matan wasu yan bindiga biyu. Ta ce babu yadda za a yi ta yarda da haka.
Tsohon gwamnan Kano ya bayyana abin da zai yi don tabbatar da ya kwace mulki daga hannun PDP a jihar Rivers da ke Kudancin Najeriya a zaben da ke tafe nan kusa.
Malam Sanata Uba Sani ya bayyana cewa kananan yara 500,000 daga cikin miliyan 14 ɗa ake da su a Najeriya a jihar Kaduna kuma gwamnatinsa ba zata zuba ido ba.
Wata a jihar Legas ta jefa jaririnta cikin kogi domin ya mutu ta huta da baƙin cikim da take ciki. Wani bawan Allah ya yi ta maza inda ya ceto jaririn a kogin.
Dan Najeriya yana cikin farin ciki bayan ya samu kudi naira miliyan 36 saboda ya yi amfani da Twitter na wata daya, hakan na zuwa bayan Elon Musk ya kawo sauyi.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi wa jakadan ƙasar a Burtaniya kiranye, ya umarci ya tafi hutun watanni biyu kuma ya gode masa bisa aikin da ya yi.
Hankula sun tashi bayan wani basarake ya tilasta matasa sun saki matan ƴam bindigan da suka kama a jihar Zamfara bayan sun sace musu mutum shida A ƙauyensu.
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu Sokoto ya amince da sakin kudi kimanin naira biliyan 4 don siyan kayan abinci da za a raba a fadin kananan hukumomin jihar.
Masu zafi
Samu kari